Muna rayuwa a wani karamin daki a wani babban gida da yake kunshe da gidaje, Wanda ya me dauke da gidajen matsakaichin arziki, amma iyalan bera yafi yawan iyalan mutane.saboda wadannan dabbobi da manyan faratu wadanda da suke alfahari da yan uwansu - Zaki, Damisa basa tsoron kowa a anguwanmu, yawan mage da suke daukan rayuwa bera tara ya dami kowa amma ya kawo kwanciyan hankali ma mutane da dama.
Wadannan magen a layinmu suna da iyakan da suke zuwa. Gidan farko da bene na biyu da na uku, bera na shawagi saidai don't yunwa sukan Shiga dakin dafa abinci su wuce iyaka. Wannan iyakan an ware shi domin wasan yara, saidai wani lokacin magidanta na zuwa hutawa da shan rana a wannan iyakan.wadansu daga cikin wadannan magen sukan yi bacci a yayin da babu dakin mage, kamar irin dakin mai gadi yayin da suke ganin wannan mage Mara galihu na hutawa, ubangiji ya albarkaci wadannan magen da murya biyu daya na kuka guda kuma na meon, kuma wadannan bera suna hana mutane bacci da buruntun su a wasu lokuta.
Wasu mazaunan dake son tsabta, domin wadannan magen sunada kazanta yayin da suka bata abubuwa, marasa tausayi cikin mazauna suna ganin a kori magen da magani, amma masu tausayin cikinsu basuyi yanke shawara ba suna jira suga ta inda magen zasu gudu. Amma, bamusan was za'a kira ya ceci magen